Jihar Kano
Mutane da dama a Kano sun fara shiga fargaba kan yawaitar ƴan daba a fadin jihar musamman saboda rigimar sarauta da ake yi inda suka bukaci karin jami'an tsaro.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke mawakin nan kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh saboda zargin yi wa Alkur’ani Mai Girma Izgili da kuma yin kalaman batsa.
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta tabbatar da dakile harin ƴan daba da suka yi yunkurin kai hari gidan shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Abbas a ranar Juma'a.
Mazauna jihar Kano, musamman makwaftan fadar Sarkin Kano, sun koka kan yawaitar 'yan tauri a yankin fadar. An ce ayyukan 'yan taurin ya fara barana ga rayuwar jama'a
Hudubar da Mai Martaba Sarkin Kano, Lamido Sanusi ya gabatar a Sallar Juma'a a ranar 31 ga watan Mayu ta haifar da cece-kuce a jihar. An zargi sarkin da yin habaici.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ja hankalin iyayen yara da su kula da tarbiyar 'ya'yansu domin samar da ingantacciyar Kano da kasa baki daya.
Shugaban NNPO reshen jihar Kano, Hashinu Dungurawa ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa hukumar EFCC ta fara bincikar Kwankwaso kan wasu kuɗaɗe na kamfe.
A nan mun kawo maku alaka, dangantaka, rauwa da salsala, labari da sauran bayanai a kan ‘yar Sakin Kano, Zainab Ado Bayero da ta fito daga kudu maso kudun Najeriya.
Kungiyoyin ma'aikatan dake aikin gina titunan kasar nan sun fusata biyo bayan rashin jituwa tsakaninsu da gwamnati ya yi sanadiyyar korar mambobinsu 52,000.
Jihar Kano
Samu kari