Jihar Kano
Ranar Alhamis Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gana da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaron ƙasa, Malam Nuhu Ribaɗu kan rikicin kujerar sarautar Kano.
Hankulan mutane sun kwanta bayan Muhamnadu Sanusi II da Aminu Adi Bayero sun yi sallar Jumu'a a masallatar daban-daban a jihar Kano, komai ya lafa.
Wani kwararren lauya dan asalin jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan ya bayyana cewa har yanzu Aminu Ado Bayero ne halastaccen sarkin Kano ba Muhammadu Sanusi Ba.
Hakimai da sauran dagatai daga kauyukansu da kuma shugabannin riko na kananan hukumomi 44 sun kai caffan ban girma ne ga Sarkin a yau Juma'a a fadarsa.
Yayin da ake ci gaba da rigimar sarautar Kano, wasu hakimai da masu rike da masarautun gargajiya a Kano sun rasa layin da za su kama kan rikicin da ake yi
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa babu wanda zai iya tuhume Allah dalilin faruwar wani abu, ya zama dole kowa ya yi imani da Allah a kowane yanayi.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gabatar da huduba mai kama hankalin yayin sallar Juma'a inda dubban mutane ne suka tarbe shi bayan kammala salla.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ba da gudunmawar N15m ga wadanda iftila'in harin masallacin Kano ya shafa a wannan wata.
Kotu ta sanya ranar 4 ga watan Yuli domin sauraren karar da aka shigar kan Shafi’u Abubakar, bisa zarginsa da kona wani masallaci a Kano tare da kashe mutane 19.
Jihar Kano
Samu kari