Jihar Kano
Kasar Rasha ta yiwa jami'an tsaron Najeriya martani kan cewa 'yan kasarta 7 da aka kama sun daga tutar Rasha lokacin zanga-zanga a Kano. Kasar ta ce nemi a sake su.
Dan Majalisar jihar Kano daga jam'iyyar NNPP, Hon. Abdul-Majid Umar ya fadi yadda ya tsira da rayuwarsa yayin taron Alkur'ani a taron da Aminu Ado ya halarta.
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da wani bangare na aikin babbar hanyar Kano zuwa Maiduguri saboda sakaci na 'yan kwangila da bata lokaci a aikin na tsawon lokaci.
Yayin da ake cikin wani irin mayuwacin hali a Najeriya, an gudanar da addu'o'i da karatuttukan Alkur'ani mai girma domin neman mafita a jihar Kano.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kano, ta buƙaci a gudanar da bincike kan zargin karkatar da shinkafar gwamnatin tarayya a Kano. Ta zargi wasu jami'an gwamnati.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya fito ya bayyana dalilinsa na kin cewa komai dangane rikicin masarautar Kano da ya ki ci ya ki cinyewa.
Gwamnatin Kano ta karrama dan bangar da aka kashe yana aiki tare da ba matarsa da yayaensa makudan kudi, ta kara girma ga wanda ya samu raunuka yayin aiki.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Umar Ganduje ya shawarci 'yan siyasa kan muhimmancin cicciba sashen shari'a a kasar nan, inda ta ce sashen na fuskantar kalubale.
Yan kasuwa sun tsawwala farashin kayan masarufi tun bayan rage lokacin takaita zirga-zirga a jihar Kano inda farashin shinkafa, fulawa da sukari su ka tashi.
Jihar Kano
Samu kari