Jihar Kano
Tsohon ‘dan takaran gwamnan Kano ya ce barazanar Abba Kabir Yusuf a kan Sarki Aminu Ado Bayero ba za tayi aiki ba ya ce ana yawan yiwa umarnin kotu rashin kunya.
Za a ji cewa amsa ta fito a kan wanene sahihin Sarkin Kano ta fuskar doka. Barista Abba Hikima ya ce har gobe Aminu Ado Bayero yana kan karagar mulki.
Fitaccen lauya a jihar Kano, Abba Hikima ya bayyana sahihin sarkin Kano bayan hukuncin Babbar Kotun Tarayya kan sarautar da aka yanke a jiya Alhamis.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi magana kan siyasar uban gida da aje yi a Najeriya inda ya bayyana matsayarsa kan haka.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Bishof Isaac Idahosa ya yaba da yadda ya mutane ke son jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso.
Kungiyar Lauyoyi a Arewacin Najeriya (NCNLPIA) ta yi martani kan hukuncin kotu kan masarautun jihar inda ta bukaci Abba Kabir ya ba Aminu Ado Bayero hakuri.
Har yanzun dai ana ci gaba da takun saƙa tsakanin Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero duk hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke jiya Alhamis.
Dubban masoya sun tarbi Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero yayin dawowa daga sallar Juma'a da kuma kai gaisuwa fadar Nassarawa kwana daya da yanke hukunci.
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano ya ce gwamnati za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yanke na soke matakin mayar da Muhammadu Sanusi II.
Jihar Kano
Samu kari