Jihar Kano
Mun tattaro ayyukan da majalisar zartarwa ta jihar kano ta amince da yin su a wannan rana ta asabar 22/6/2024 a karkashin gwamna Abba Kabir Yusuf.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce bai kalubalanci Gwamnan Kano Ganduje a 2020 lokacin da aka tsige shi ba saboda rayuwarsa za ta iya kuntata.
Wani lauya a jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan, ya fassara hukuncin babbar kotun tarayya kan rikicin masarautar Kano. Ya bayyana sahihin Sarki a idon doka.
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana kan mutuncin Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero a matsayinsa na mutum mai mutunci amma ya bari wasu suka zuga shi.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya tabbatar da dokar da za ta dakile sarakunan gargajiya shiga duk wata yarjejeniya da ta shafi filaye a fadin jihar.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya nuna damuwa kan yadda fadace-fadacen ƴan daba ke kara ƙamari a jihar inda ya ce ya san wadanda ke daukar nauyinsu.
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci al'ummar jihar da su guji yin amfani da ruwan sama wanda ba a tsaftace shi sakamakon barkewar cutar kwalara a Najeriya.
Bayan shan suka, fitaccen lauya a Kano, Abba Hikima ya wallafa wata hira da Farfesa Mamman Yusufari SAN inda lauyan ya tabbatar da abin da Hikima ya fada.
Yayin da ake ta taƙaddama kan abin ɗa hukuncin babbar kotun tarayya ke nufi, wani mais sharhi kan harkokin yau da kullum, Law Mefor, ya ce Aminu ne Sarki.
Jihar Kano
Samu kari