Jihar Kano
Matsalar da jihohin su ka samu ya samo asali ne da rigingimu da tsofaffin shugabannin jihohinsu. wanda hakan ya jawo matsal wajen gudanar da ayyukansu.
Gwamnatin tarayya ta bijiro da wasu manyan ayyuka da domin rage radadin da 'yan Najeriya ke ji. Ayyukan na karkashin gagarumin aikin gine-gine da tallafawa yan kasa.
Hukumar kula da abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta tattaro jabun kayayyaki daga Arewa maso Yamma na kasar nan da suka tasamma miliyoyin Naira.
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta jaddada cewa babu rudani ko kadan dangane da rikicin masarautar Kano biyo bayan hukuncin babbar kotun tarayya
Rikici ya barke tsakanin masu nadin sarki a yankin Ofe da ke karamar hukumar Ose a Ondo inda suka koka kan yadda ake kokarin ƙaƙaba musu wani a matsayin sarki.
Kamfanin jaridar This Nigeria ya zabi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf a matsayin gwarzon gwamna na shekarar 2024. An zabe shi ne saboda jarumta da ya nuna.
Rahotanni sun nuna cewa zuwa yanzu mutum 23 sun rasu sakamakon harin wuta da aka kai masallaci a Larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa a Kano.
Rikicin masarautar Kano na kara kamari yayin da aka hango fadar Nassarawa ta kafa tutar sarauta. Da sanyin safiyar yau Alhamis aka hango tutar sarauta.
Gwamnatin jihar Kano za ta kashe kudi kimanin N4.8b wajen gyaran makarantu da sababbin gine-gine. Za kuma ta dauki ma'aikata kusan 2000 a makarantun jihar.
Jihar Kano
Samu kari