Jihar Kano
Jami'in yada labaran ma'aikatar lafiya a Kano, Abdullahi Ibarahim ya musanta bullar annobar kwalara jihar. Hukumar NCDC ce ta ce kwalara ta kama mutum 13 a Kano.
Kamfanin Dangote ya tabbatar da cewa wani bangare na matatar mai ya kama da wuta a jihar Lagos a yau Laraba 26 ga watan Yunin 2024 inda ya ce an shawo kan matsalar.
Gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf za ta yi ayyuka na musamman domin inganta kiwon lafiya ciki har da samar da cibiyar kula da masu ciwon sikila.
Gwamnatin Kano ta bayyana fitar da N600m a matsayin kasonka na kudin gabatar da ayyukan ci gaba a jihar da hadin gwiwar kungiyoyi masu zaman kansu.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta gaggauta shiga tsakani domin hana masu gidan hayar da diyar marigayi Sarki Ado Bayero ke zaune korar ita, mahaifiyarta da kaninta.
Kungiyar mata masu tafsiri a jihar Kano ta ziyarci fadar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II domin nuna goyon bayansu gare shi bayan dawowa kujerar sarauta.
Sabon kwamishinan ƴan sandan Kano, CP Salman Dogo Garba ya kama aiki a ranar 24 ga Yuli. Mun tattara muhimman abubuwan da muka sani game da CP Salman.
Sarkin Dawaki Babba ya shigar da kara gaban babbar kotun tarayya ya na kalubalantar matakin da gwamnatin Kano ta dauka na rushe sarakunan jihar biyar.
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawrin tallafawa tashar Arewa 24 wajen ganin ta samar da hedikwatar watsa shirye shirye a jihar Kano. Sanusi Bature ne ya fadi haka.
Jihar Kano
Samu kari