Jihar Kano
Hukumar NSCDC ta hannata wasu kayayyakin sata na miliyoyin kudi da jami'anta suka kwato daga hannun 'yan baranda a lokacin zanga zanga ga NCC da kotun Kano.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin rufe dukkanin asusun banki na hukumomi da ma'aikatun jihar a shirye-shiryen komawa amfani da asusun bai daya.
Fitaccen mawakin siyasa, Shalelen Mawaka ya samu kyautar sabuwar moa kirar Peugeot 406 daga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf. Mutane sun yi martani.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya koka kan halin rashin kudi da ya fuskanta lokacin takarar gwamna a 2003 inda ya ce bashi ya karba.
A wannan labarin, Majalisar dokokin Kano ta miƙa buƙatar gaggawa ga gwamna Abba Kabir Yusuf kan taimakon wadanda ambaliya ta shafa a faɗin jihar.
Hukumar NiMET ta gargadi mazauna wasu jihohi shida na Arewacin Najeriya da su shirya ganin ruwan sama mai hade da tsawa da iska mai karfi a kwanaki masu zuwa.
Yayin da tsohon shugaban hukumar DSS, Yusuf Bichi ya yi murabus daga mukaminsa, wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa akwai rina a kaba kan murabus din nasa.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya gabatar da karin kasafin kudi domin fara biyan ma'aikata sabon albashi a Kano da sauran muhimman ayyukan cigaba.
Wani rahoto mai zaman kansa ya tuhumi gwamnonin Zamfara da Kano, Dauda Lawal da Abba Kabir Yusuf a matsayin wadanda ake zargi da daukar nauyin zanga zangar yunwa.
Jihar Kano
Samu kari