Jihar Kano
Majalisar dokokin Kano ta musanta cewa tsoron za a iya kawo masu hari saboda rikicin masarautar Kano. Majalisar ce ta zartar da dokar da ta rushe masarautu.
Gwamnatin Kano ta maka wasu jami'an 'yan sanda guda uku a gaban kotu bisa zargin aikata fashi da makami a jihar, inda su ka yi fashin N322m, an mayar da wasu
Fargabar karuwar ayyukan rashin tsaro a Kano ya sa sabon kwamishinan rundunar yan sandan jihar, CP Salman Garba ya bayar da umarnin gudanar da sinitiri.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kai ziyara gidan wani kwamandan 'yan banga da aka kashe domin yin ta'aziyya ga iyalansa. Gwamnan ya yi ruwan addu'a.
Majalisar wakilai ta umarci kwamitinta na cimaka, samar da abinci, harkokin noma, kwalejojin noma da cibiyoyin noma da na kudi, kan wani muhimmin batu.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce a yau Talata jirgin farko dauke da wadanda su ka kammala aikin hajjin bana kimanin 554 za su iso gid.
A yau Talata kotu a Kano ta ci gaba da sauraron dambarwar masarautar Kano, inda bangaren da ke kare sarki na 15, Aminu Ado Bayero ya zargi kotu da bangaranci.
Kotun Koli ta yi fatali da korafin Michael Onakoya da ke kalubalantar tsige shi da Kotun Daukaka Kara ta yi a matsayin Sarkin Igbooye da ke Ipe a jihar Lagos.
Babbar Kotun jihar Kano ta dage ci gaba da sauraron shari'ar da ake yi kan rigimar sarautar jihar zuwa ranar Alhamis 4 ga watan Yulin 2024 domin daukar mataki.
Jihar Kano
Samu kari