Jihar Kano
A wani labarin dan majalisar Kano mai wakiltar Doguwa/Tudun Wada, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya taimakawa wajen kungiyar yada musulunci da kudin sayen mota.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya karbi jiga jigan jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Kura/Garunmallam/Madobi, Hon. Umar Datti ya biyawa marasa ƙarfi 3,000 tiyatar idanu kyauta domin warkar da su.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta fara gina rukunin gidajen 'Renewed Hope' a karamar hukumar Tofa da ke jihar Kano inda aka fara da gidaje 500 a kauyen Lambu.
Tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau ya yabawa Bola Tinubu kan nadin shugaban hukumomin tsaro daga yankinsa inda ya ce Muhammadu Buhari ma ya yi haka a baya.
An yi ta yada hotunan yadda aka fara sabunta fadar Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da ke Nassarawa duk da rigimar masarauta da ake ciki a jihar.
An tafka babban rashi bayan mutuwar wani fitaccen mawakin siyasa a Arewacin Najeriya, Alhaji Garba Gashuwa a jihar Kano bayan ya sha fama da jinya.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin titin garin Kunci da ke karamar hukumar Ghari a Kano domin amfanin jama'a.
An shiga firgici a jihar Kano yayin da wata mata da 'ya'yanta biyu suka gamu da ifila'in da ya kai ga mutuwar matar. Gini ya ruguje kansu ranar Juma'a.
Jihar Kano
Samu kari