Jihar Kano
Tsohon mai ba Rabi'u Musa Kwankwaso shawara kuma dan majalisar wakilai ya sauya sheka daga NNPP zuwa APC. Sanata Barau Jibrin ne ya karbe su a Abuja.
Mazauna Kano sun cika da takaicin yadda wata baiwar Allah da yaranta biyar su ka rasa rayukansu a Karkari da ke Gwarzo a jihar bayan cin tubani da ake hada da dusa.
Gwamnatin Kano ta fara aikin gina titin Dorayi zuwa Panshekara bayan kiraye-kirayen al'ummar jihar. An ce aikin ya tsaya tun zamanin tsohon shugaban kasa Buhari.
Gwamna Abba Yusuf ya ba da umarni na a gaggauta yin bincike kan zargin ba da kwangilar sayo magunguna ga kananan hukumomin Kano, bayan rahoton Dan Bello.
An yi musayar kalamai tsakanin Bashir Ahmaad da wasu da ake tunanin masoyan Abdullahi Ganduje har ya yi masu addu’ar Allah ya tashe shi a tawagarsu Ganduje a kiyama
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Manjo Janar M.I Idris mai ritaya a matsayin sabon kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar.
Rundunar 'yan sanda ta kasa, reshen jihar Kano ta ce akwai damuwa matuka kan yadda ake samun karuwar mace mace a jihar saboda ambaliya da kisan kai.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci kungiyar kasar Qatar mai ba mutane tallafi domin kawo agaji jihar Kano, kungiyar ta yi alkawarin taimakon Kanawa.
Shugaban ma'aikatan gwamnatin Kano, Shehu Wada Sagagi ya shigar da wata kungiyar APC kara kan zargin karkatar da tallafin abincin da Bola Tinubu ya turo Kano.
Jihar Kano
Samu kari