Jihar Kano
Tsohon karamin ministan gidaje da raya birane, Abdullahi T Gwarzo ya tura sako ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan ya raba shi da mukaminsa.
Hukumar da ke kare hakkin masu amfani da kayayyaki da abokan hulda ta kasa (FCCPC) ta fadi mutanen da ke da alhakin karin tsadar farashin abinci.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci samar da doka da za ta ba mataimakan gwamnoni iko da ayyukansu na musamman a Najeriya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya nada Ahmed Musa mukami a gwamnatinsa. Gwamna Abba ya nada Ahmed Musa mukamin jakadan wasanni na jihar Kano.
An rahoto cewa majalisar masarautar Kano ta amince da gabato da nadin Ciroman Kano da wasu hakimai bisa sahalewar Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ji kiraye-kirayen al'umma da ya sallami wasu Ministoci har guda biyar daga mukamansu a yau Laraba 23 ga watan Oktoban 2024.
Babbar kotun jihar Kano ta shirya raba gardama kan zargin cin hanci da ake yi wa shugaban APC, Abdullahi Ganduje inda ta sanya 20 ga watan Nuwambar 2024.
Gwamnan Kano ya dauko yin aiki a karkara yayin da ya kaddamar da hanya a karamar hukumar Tofa. Abba ya ce hanyar za ta rage tahowa daga karkara zuwa birane.
Akwai sanatocin Arewa guda hudu da suka fi gabatar da kudurori a gaban Majalisar Dattawa da ke Abuja daga watan Mayun 2023 zuwa Mayun 2024 da muke ciki.
Jihar Kano
Samu kari