Jihar Kano
Jami'in hukumar Hisbah, Malam Aliyu Dakata ya wanke kwamishinan ayyuka na musamman a jihar Jigawa, Auwal Danladi Sankara kan zargin lalata da matar aure a Kano.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta haramta gudanar da zaben ciyamomi da kansilolin da aka shirya yi a Kano ranar Asabar, 26 ga watan Oktoba.
Tsohon dan Majalisar Tarayya daga jihar Kano, Hon. Farouk Lawan ya shaki iskar yanci bayan zargin cin hanci da rashawa tun a shekarar 2012 lokacin yana Majalisa.
An saki yan fursuna 37 jihar Kano domin rage cunkoso. Yawancin yan fursunan sun dade a kurkuku kuma ba su da lafiya. Ma'aikatar Shari'a ta musu kyautar kuɗi N10,000
Rahotanni sun tabbatar da cewa gwamnatin jihar Kano ta dakatar wasu yan jaridu 14 daga daukar rahoto a gidan gwamnati da suke wakiltar gidajen jaridu daban-daban.
Rabi'u Kwankwaso, Peter Obi da Abba Kabir Yusuf sun hadu a filin jirgin sama yayin tarbar daliban Kano da suka kammala karatu a kasar Indiya su 29 a ranar Litinin.
Hukumar Hisbah karkashin jagorancin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta ayyana neman Auwal Danladi Sankara ruwa a jallo kan zargin lalata da wata matar aure a Kano.
Sarkin Rano, Muhammadu Isa Umaru, ya yi kira ga Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano da ya soke kwangilar aikin titi da ya ba wani dan kwangila saboda tsaikon da yake yi.
Hukumar Hisbah ta Kano ta bayyana ranar Talata 22 Oktoba, 2024 za ta fara zama kan zargin da ake yi wa dakataccen kwamishinan jihar Jigawa, Auwalu Danladi Sankara.
Jihar Kano
Samu kari