Jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da sanya dokar taƙaita zirga-zirgar ababen hawa a faɗin kananan hukumomi 44 domin a yi zabe lafiya a tashi lafiya yau Asabar.
Kotu ta hana zaben Kano, wani lauya ya nuna cewa in dai aka yi zabe a haka bayan wannan hukuncin na Kotu, to zance mafi gaskia an yi wahalar banza.
Wata babbar kotun da ke jihar Kano ta ba hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar damar gudanar da zaben kananan hukumomin da aka shirya gudanarwa a jihar.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya shawarci Iyaye da su kange ƴaƴansu daga shiga rigima yayin gudanar da zaben kananan hukumomi da za a yi a gobe Asabar.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta tsige ƴan takarar ciyaman 44 na jam'iyyar NNPP a zaben da ake shirin yi idan Allah ya kaimu gobe Asabar a jihar.
Abba Kabir Yusuf ya nuna damuwa kan rasuwar ɗan darkatan yada labaran gwamnatin Kano, Sanusi Bature Dawakin-Tofa Tofa. Abubakar Sanusi ya rasu a Indiya.
Awanni bayan babbar kotun jiha ta sahalewa hukumar zabe mai zaman kanta ta Kano (KANSIEC) damar gudanar da zabe, hukumar ta ta shirya tsaf don gudanar da zaben.
Allah ya yiwa babban ɗan kakakin gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa wanda ake kira da Sadiq Modibbo rasuwa, ya rasu ne bayan an masa tiyata a Indiya.
Babbar kotun Kano ta soke hukuncin babbar kotun tarayya da ta hana gudanar da zaben kananan hukumomi da za a yi a ranar Asabar, inda ta umarci KANSIEC ta yi zabe.
Jihar Kano
Samu kari