Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan yaran da aka gurfanar a gaban kotu. Gwamnan ya nuna cewa za su dauki matakin dawo da su zuwa Kano.
Tsohon dan takarar gwamna a Katsina kuma shugaban gidauniya Jino, Imran Jafaru Jino ya ce za su jagoranci neman diyyar asara da yan Arewa su ka tafka
Khalid Aminu,daya daga cikin wadanda su ka fito zanga zangar adawa da yunwa na kwanaki 10 a watan Agusta ya shaki iska bayan kwanaki 60 a hannun DSS.
Tsofaffin yan NNPP sun fara maganar kifar da Abba Kabir Yusuf a zaben shekarar 2027. Yan NNPP sun ce Abba ya gaza tabuka komai kuma za su kayar da shi.
Ministan wuta ya buƙaci jihohin Arewa su samar da wuta domin kaucewa shiga duhu. Hakan na cikin shirinTinubu na rage matsalar lantarki a Arewacin Najeriya.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta International human rights commission (IHRC) ta ce yan Arewa sun tafka mummunan asara saboda rashin wuta na kwanaki da dama.
Wata kungiya ta magoya bayan Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana Ibrahim Ɗan'azumi Gwarzo a matsayin ɗan takararta na shugabancin APC reshen jihar Kano.
Mai sharhi kan al'amuran yau da kullum kuma mai bibiyar harkokin gwamnati, Mahdi Shehu ya tona dalilin karuwar rashin cigaba a Arewacin Najeriya.
Kotun daukaka kara mai zama a a babban birnin tarayya Abuja ta tanadi hukunci kan korafe-korafe huɗu da aka shigar gabanta dangane da rikicin sarautar Kano.
Jihar Kano
Samu kari