Jihar Kano
A wannan labarin za ku ji cewa yaran da gwamnatin kasar nan ta gurfanar a gaban kotu bisa zargin cin amanar kasa za su shiga fadar Aso Rock da ke Abuja.
Sanatocin Arewa sun bayyana gamsuwa da yadda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gaggauta daukar mataki a kan batun yaran da gwamnatinsa ke kokarin daurewa.
Shugaban kungiyar Kwankwasiyya a Kano, Musa Gambo Hamisu ta yi martini kan ficewa da wasu jiga-jigan NNPP su ka ce sun yi daga tafiyar saboda wasu dalilai,
Yayin da ake zargin rigima tsakanin Sanata Rabi'u Kwankwaso da Abba Kabir, jigon jam'iyyar APC a Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi tsokaci kan abubuwan da ke faruwa.
Kungiyar masu kafafen yada yada labarai ta Northern Broadcast Media Owners Association (NBMOA) maka tashar talabijin din Arewa24 da wasu guda bakwai a gaban kotu.
Mazauna Kano sun koka kan matsalar karancin takardun Naira a yan kwanakin nan, masu POS sun bayyana cewa ƴan kasuwa sun daina kai kuɗaɗensu bankuna.
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi bayani kan samuwar yan bangaren Kwankwaso da Abba Kabir Yusuf a majalisa. Ya ce ba ruwansu da zancen Abba tsaya da kafarka.
Kungiyar likitoci ta kasa (NMA), reshen jihar Kano ta ba gwamnatin jihar wa'adin awanni 48 ta kori kwamishiniyar walwala da jin kai ta jihar, Hajiya Amina Abdullahi.
Shugaban gidan rediyon kare hakkin bil'adama da ke Abuja, Ahmed Isa ya dakatar da shirin Brekete Family saboda bacin rai kan gurfanar da kananan yaran Arewa a kotu.
Jihar Kano
Samu kari