Jihar Kano
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga likitocin jihar da su janye yajin aikin da suke yi. Gwamnan ya ya bayyana cewa ya kamata su tausayawa arasa lafiya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa da farko bai san an kama yaran Kano a lokacin zanga-zanga ba sai daga baya, ya faɗi matakin da ya ɗauka.
Gwamnatin jihar Kano ta musanta alakar siyasa da kuma sauye-sauyen manyan sakatarori a ma'aikatu da aka yiwa wasu manyan daraktoci da cewa rigimar NNPP ta jawo.
Jarumar Kannywood kuma hadimar gwamnan jihar Kano, Asma'u Abdullahi, ya fice daga jam'iyyar NNPP da tafiyar Kwankwasiyya. Asma'u ta koma jam'iyyar APC.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ɗauki zafi kan masu kiran ya tsaya da kafarsa, ya ce wannan babban cin mutunci ne saboda ana nufin bai ma san abinda yake ba.
A wannan rahoton za ku ji yadda kamfanonin rarraba hasken lantarki (DisCos) sun sanar da kara kudin lantarki da ake biya ta mita da abokan huldarsu ke amfani da su.
Wasu daga cikin yaran da aka tsare saboda zargin shiga zanga-zangar #EndBadGovernance, sun bayyana irin bakar azabar da suka tsinci kansu a ciki.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya musanta jita-jitar da ke yawo cewa alakarsa da Kwankwaso ta yi tsami har ya daina ɗaga kiran wayarsa, ya ce wannan karya ne.
Lauyan yaran nan 73 da gwamnatin Tinubu ta cafke daga Kano bisa zargin yunkurin kifar da ita, Barista Hamza Nuhu Dantani ya bayyana yadda gwamnan ya kawo masu agaji
Jihar Kano
Samu kari