Jihar Jigawa
Kwale kwale ya yi hatsari da wasu mutum 20 a lokacin da suke kokarin tsallaka kogin Gamoda a karamar hukumar Taura da ke jihar Jigawa. 'Yan sanda sun magantu.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya tunatar da masu zanga zanga a jihar cewa ka da su manta samu da rashi duk na Allah ne, babu wanda zai iya talauta wani.
Jama'a a jihar Jigawa sun fito zanga-zanga duk da haramcin fita na awanni 24 da gwamnatin jihar ta sanya. Jamai'an tsaro sun hana mutanen shiga yankin Zai.
Yayin da zanga zangar yunwa da rikiɗa ta koma tashe tashen hankula da satat dukiyar gwamnati da ta al'umma, gwamnatin Jigawa ta sa dokar zaman gida ta awanni 24.
Wasu fusatattun matasa sun kona hedikwatar jam'iyyar APC yayin da suka wawushe kayan da ke ciki. An ce masu zanga-zangar sun kuma lalata kadarorin jihar Jigawa.
Gwamnan jihar Jigawa ya dauki hadimai kusan 200 a yayin da ake fama da wahalar rayuwa a Najeriya. Sakataren gwamnatin jihar, Bala Ibrahim ne ya sanar.
Duk da matasan kasar nan sun bayyana cewa za su gudanar da zanga-zangar lumana a cikin kwanaki 10, yan kasuwa sun dauki matakin ba wa shagunansu da ke Kano tsaro.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta bayyana cewa ta shirya tabbatar da taron rayuka da dukiyoyi yayin da jama'a ke shirin gudanar da zanga zanga.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da taron masu kananan sana'o'i, wurin noma mai amfani da hasken wutar rana da kuma rabon tallafi ga mazauna Jigawa.
Jihar Jigawa
Samu kari