Jihar Jigawa
Mutanen yankin ƙaramar hukumar Ringim a jihar Jigawa sun yi zanga-zanga a kofar shiga gidan gwamnatin jihar jiya Alhami, sun nemi a tsige kwamishina.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya shaidawa ƴan majalisar wakilai cewa adadin waɗanda suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa ya kai 28 zuwa ranar Talata.
Gwamnatin Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta kaddamar da rabon buhunan shinkafar da gwamnatin Bola Tinubu ta turo domin rage raɗaɗi.
Jam'iyyar PDP ta yanke hukuncin fita daga zaben da za a yi a Jigawa inda ta zargi hukumar zabe ta SIEC da tsauwalawa a kudin siyan fom na takara da magudi ga APC.
Hukumar tsaron fararen hula NSCDC ta tabbatar da mutuwar wasu matasa biyu bayan sun nutse a kududdufi a yankin karamar hukumar Birnin Kudu a Jigawa.
Kamfanin rarraba wutar lantarki na TCN ya sanar da katsewar wuta a wasu kananan hukumomi a jihohin Jigawa da Yobe. Hadarin ya faru ne a Gezawa da ke jihar Kano.
Gwamnatin Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi, ta cire dokar hana fita da ta sanya a kananan hukumomi takwas saboda rikici yayin zanga-zanga.
Mazauna garin Gantsa a karamar hukumar Buji da ke Jigawa sun fara gudun ceto rai bayan mamakon ruwa da ya sauka a yankin tare da shafe sassan garin.
Sanata Babangida Hussaini da ke wakiltar Jigawa ta Arewa maso Yamma ya ce abin takaici ne yadda aka yi barna a jihar inda ya ce ya yafewa masu zanga-zanga.
Jihar Jigawa
Samu kari