Jihar Jigawa
Hukumar Shari’a ta Jigawa ta sallami ma’aikata uku tare da ladabtar da wasu alkalai saboda karya dokokin aiki, tana mai da hankali kan inganta gaskiya da adalci.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa akalla mutane 11 sun rasa rayukansu yayin da aka kona gidaje 31 a garin Gululu, a Jahun da Miga a jihar Jigawa.
An samu tashin hankali bayan barkewar fadan Fulani da Manoma a jihar Jigawa. Mutane sun riga mu gidan gaskiya yayin da aka raunata wasu mutum hudu.
Rundunar 'yan sandan Jigawa ta kama wata amarya bayan saka guba a abincin ango da abokansa ana tsaka da ribibin biki. An kama amarya da wata mace daya.
Dan majalisar Kano, Dr. Mustapha Ghali ya ce bai dace takwarorinsa daga Arewa su zuba idanun a kan kudirin harajin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta gabatar masu ba.
Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya bayyana cewa mahaifiyarsa da ɗansa Abdulwahab sun rasu ne mako guda bayan ya aurar da yarsa. ya godewa gwamnan Gombe.
Wani matukin mota ya haura wani gida a jihar Jigawa. Ana zargin cewa hadarin ya faru ne a dalilin direban na cikin maye kuma bai iya tuki yadda ya kamata ba.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya kai ziyarar ta'aziyya ga gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi kan rashin da ya yi na wasu daga cikin iyalansa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya zargi gwamnatocin APC da rashin fadawa yan Najeriya gaskiya game da halin da kasar ke ciki sabanin na PDP.
Jihar Jigawa
Samu kari