Jarumar Fim
To dama dai shine yasa kullum ake kokarin nusantar da jama'a cewa rigima bata da dadi domin kuwa idan an san ta inda aka fara ba fa a san ta ina za ta kare ba. Yanzu haka dai an dauki makonni ana ta faman kace-nace akan rikicin...
Fitacciyar jarumar nan 'yar kasar Ghana, Vicky Zugah wacce aka yi ta kace nace a kanta a 'yan kwanakin nan akan kokarin kwacewa wata mata miji, ta yi bayani akan irin cin zarafin da daraktoci ke yiwa jarumai mata kafin su sanya...
A yanzu dai za a iya cewa babu wata jaruma a cikin sabbin jarumai da ta kai Zulaihat Ibrahim wacce aka fi sani da Zee Pretty suna da kuma tashe, ba don komai ba sai don 'yan gajerun fina-finan da take yi na barkwanci tana sanyawa
A yayin da masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake kira Kannywood ke kara bunkasa, wata jaridar Najeriya correctng.com dake kawo labaran masana'antun nishadantarwa na kasa ta wallafa sunayen jarumai 7 da ta ce sune kan gaba in
A kwanakin baya ana ta yada jita-jita akan cewa auren jaruma Sadiya Adam ya mutu, inda ita kuma a lokacin ta fito ta karyata wannan magana, inda har take bayyana cewa a yayin da take maganar ma ta dawo daga asibiti ne wajen awo...
Kamar yadda muka ruwaito muku a rahoton dawowar jaruma Farida Jalal harkar fim, cewa yanzu kamar yayi ne ake na dawowar tsofaffin matan da suka taka rawa a masana'antar Kannywood, hakan yasa muka bincika muka zakulo muku wasu...
Wani bidiyo da yake ta yawo a kafafen sadarwa ya bayyana yadda tsohuwar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood Mansura Isah, kuma mata a wajen fitaccen jarumin nan kuma mawaki Sani Danja...
Ga mutanen da suka dade suna bibiyar fina-finan Hausa na Kannywood tun tsawon lokaci da ya shude, jaruma Farida Jalal ba bakuwa bace a gurin su sai dai ga sababbin zasu iya ganin ta a matsayin bakuwar fuska duba da irin tsawon...
A yau jarumi Adam A Zango ya tuna baya inda ya wallafa hotunan jarumai mata guda tara wadanda dukkansu ya bayar da muhimmiyar gudummawa wajen shahara da karbuwar su a duniya wasu daga cikin su sunyi aure wasu kuma suna nan ana...
Jarumar Fim
Samu kari