Jarumar Fim
An nuno Laila kawar fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa na Kannywood wato Hadiza Gabon, a wani bidiyo ta na yiwa mutanen da suke yi musu zargin cewa su 'yan madigo ne ita da kawarta Hadiza Gabon...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannywood, Rahama Sadau, wacce yanzu haka take taka muhimmiyar rawa a fina-finan Kudancin Najeriya na Nollywood, ta bayyana wani sirri dangane da rayuwarta...
Masana'antar Kannywood Allah ya albarkaceta da kyawawan mata kimanin guda dari biyar na yankin nahiyar arewa, wadanda suke da kwazo, ilimi da kuma sura ta jiki. Wannan ne yasa muka gabatar da wani bincike domin gano muku...
A karshe, jarumar ta shawarci 'yan uwanta 'yammata da su kasance nagari, masu hakuri a duk yanayin da suka tsinci kansu a cikin rayuwar aure. Wasu masu sharhin fina-finai sun bayyana cewa shirin fim din 'kwadayi da buri' ya yi dai
Fitacciyar jarumar da tayi shuhura a shekarun baya kuma mata ga marigayi jarumi Ahmad S. Nuhu wato Hafsat Shehu ta dawo harkar wasan fina-finan Hausa na Kannywood bayan shekaru goma sha biyu da rasuwar mijinta...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, wacce tauraruwarta ke haskawa a masana'antar Kannywood, Zulaihat Ibrahim, wacce aka fi sani da Zpreety, ta yi wata muhimmiyar magana akan motar da Adam Zango yace ya saya naira miliyan 23...
Tuni aka kammala buga wasan zagayen nakusa da na karshe tsakanin kasar Senrgal da Tunisia, inda kasar Senegal ta samu nasarar fito wa zuwa wasan karshe bayan ta doke kasar Tunisia a bugun daga kai sai mai tsaron gida. Yanzu haka
Shahararriyar jarumar kamfanin shiya fina-finan Indiya wato Boolywood, Zaira Wasim mai shekara 18 a duniya ta bayyana cewa za ta daina harkar fim saboda abin da ta kira da barazanar da sana’ar fim din ke haifarwa ga sha’anin addin
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausan nan wacce tauraruwar ta ke haskawa a yanzu, Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata yin aure a yanzu. Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira da tayi da gidan rediyon Freedom dake Kano...
Jarumar Fim
Samu kari