Jarumar Fim
Mun kawo maku wani jeri na Matan da ba su da sa’a wajen ‘dan karen kyau a Duniya. A iya samun tarin mutane da su ka fi wadannan mata da mu ka kawo kyau. Sai dai wadannan din Taurari ne.
A irin kace nacen da ake ta faman samu dangane da kama fitaccen mawakin nan Nazir Ahmad Sarkin wakar San Kano, mutane da dama suna ta tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan lamari da ya faru da mawakin...
Wani bidiyo da yake yawo a shafukan sada zumunta, ya bazu a duniya inda yake nuna tsohuwar jarumar wasan Hausa kuma mata a wajen fitaccen jarumi Sani Musa Danja, wato Mansurah Isah. An nuno jarumar a bidiyon tana magana akan...
Wani matashi mai amfani da kafar sadarwa ta Twitter mai suna 'Error Chachera' yayi batanci ga jaruma Rahama Sadau a shafinta na Twitter bayan ta wallafa wasu hotuna masu daukar hankali. Matashin dai yayi magiya ga jarumar ne...
Idan ba a manta ba kwanakin baya mun ruwaito wani labari da muka samu daga jaridar Dabo FM wanda ke nuni da cewa fitacciyar jarumar Indiya Shraddha ta wulakanta fitaccen jarumi Sarki Ali Nuhu a yayin da ya tura mata sakon murnar..
A kwanakin nan muka samu wani mugun labari na wani iftila'i da ya fadawa daya daga cikin jarumai mata masu tasowa a masana'antar Kannywood wato Maryam KK bisa cafke ta da masu garkuwa da mutane suka yi akan titin Kaduna zuwa Abuja
Wani bidiyo da ya dinga yawo a shafukan sada zumunta ya bayyana yadda kyakkyawar jaruma Halima Abdulkadir wacce aka fi sani da Intisar ta bayyana cewa ta fita kwata-kwata daga masana'antar Kannywood...
Wani bidiyo da yake yawo a shafukan sada zumunta ya bayyana yadda miyagun masu garkuwa da mutane suka sace sabuwar jarumar fina-finan Hausa ta masana'antar Kannywood, Maryam KK. A bidiyon dai an nuno yadda jarumar ta jigata inda..
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, kuma wacce tauraruwarta ke haskawa a wannan lokaci, Hadiza Gabon ta taimakawa tsohon nan da hotunanshi suka karade shafukan sada zumunta. Jarumar wacce tayi kaurin suna wajen bayar da taimako..
Jarumar Fim
Samu kari