Isra'ila
Gwamnatin Amurka ta nuna adawa da yunkurin Isra'ila na mamaye yankunan Falasdinawa a Yammacin kogin Jordan. Kasashen Musulmi da majalisar dinkin duniya sun yi magana
Bincike ya karyata ikirarin cewa Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya gargadi Amurka da Isra’ila kan raba Najeriya, tana cewa babu wata hujja da ke goyon bayan hakan.
Wani rahoto ya nuna cewa kasashen Larabawa da Isra'ila ne suka gargadi Donald Trump kan harin da ya ce zai kai kasar Iran domin zanga-zangar da ake yi a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta bayyana dora harajin kashi 25 a cikin 100 ga kasashen da ke ci gaba da huldar kasuwarnci da kasar Iran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Jamhuriyyar Muslunci ta Iran ta kara daukar matakin hukuncin kisa a kan wani da ta kama da yi wa Isra'ila leken asiri.
Jakadan Isra'ila a Najeriya, Michael Freeman ya ce ba kai tsaye za su shigo Najeriya kare Kiristoci ba. Ya ce za su hada kai da Najeriya kan kare Musulmi da Kirista.
Wasu al'ummar Musulmi sun yi martani kan yunkurin da Firaministan Israila, Benjamin Netanyahu, yake yi na kawo dauki ga Kiristoci a Najeriya. Sun yi masa gargadi.
Sabon magajin garin New York, Zohran Mamdani ya soke wasu dokokin da ke goyon bayan kasar Isra'ila a birnin New York na Amurka. Isra'ila ta yi korafi kan batun.
Firaministan kasar Israila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa ana muzgunawa Kiristoci a Najeriya. Ya nuna cewa yana aiki don kawo musu dauki na musamman.
Isra'ila
Samu kari