Isra'ila
An karyata cewa Cristiano Ronaldo ya bar Riyadh zuwa Madrid yayin da rikicin Gabas ta Tsakiya ke tsananta, bayan hare-haren ramuwar gayya da Iran ke yi.
Kasar Isra’ila ta kaddamar da sababbin hare-hare a birnin Tehran da ke Iran da Beirut bayan rikicin da ya biyo bayan harin Amurka da Isra’ila kan Iran.
Isra'ila ta rufe Al-Aqsa a Ramadan yau 3 ga Maris, 2026 saboda yaƙin Iran. An hana sallah yayin da Falasɗinawa ke zargin ƙwace ikon masallacin da ƙarfin soja.
Gwamnatin Faransa ta tura jiragen yaki a UAE domin kare sansanin sojinta daga hare-haren da Iran ke kaiwa kasashen da ke Gabas ta Tsakiya bayan harin Isra'ila/Amurka
Ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila ya bayyana cewa ba zai dauki nauyin fitar da kowa daga kasar ba yayin da Iran ke cigaba da ludugen wuta a Gabas ta Tsakiya
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa yakik da kasarsa tare da hadin gwiwar Amurka ta fara da Iran ba zai dauki dogon lokaci ba.
Amurka da Isra'ila sun hada kai sun farmaki Iran a daidai lokacin da kasashen ke ci gaba da tattaunawa, lamarin da ya jawo barkewar yaki da jamhuriyar musulunci.
A labarin nan, za a ji mabiya Ƙadiriyya a Kano sun yi wa jagoran addini na Iran, Ayatollah Khamenei sallatul gha'ib bayan harin Amurka da Isra'ila ya yi ajalinsa.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Jamus ta yi ƙarin bayani game da dalilin da ya sa ta adanawa Isra'ila jirgin Benjamin Netanyahu yayin da Iran ta buɗe wuta.
Isra'ila
Samu kari