Isra'ila
Iran ta harba makaman "Kheibar" kan ofishin Netanyahu yau 2 ga Maris, 2026. IRGC ta ce makaman sun ratsa Iron Dome yayin da ake tattara asarar da aka yi.
Kashi 27 na Amurkawa ne kawai suka amince da kisan jagoran Iran. Mutuwar sojoji da hauhawar farashin danyen mai zai janyo Trump ya rasa goyon bayan Amurkawa.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta yi magana game da cewa ta nemi Amurka ta dawo teburin sulhu a ci gaba da tattauna wa ko za a cimma matsaya.
A labarin nan, za a ji cewa masana da masu ruwa da tsaki a bangaren man fetur sun bayyana damuwa a kan yadda yakin Iran, Amurka da Isra'ila zai shafi Najeriya.
Kasar Saudiyya ta sanar da cewa ta tare makaman roka na Iran da aka harba domin kai hari filin jirgin Riyadh da sansanin Prince Sultan wanda ya tayar da hankali.
Hukumomi a Amurka sun tabbatar da cewa wasu sojojin kasar uku sun mutu a hare-haren Iran, biyar sun jikkata, sai dai an musanta jita-jitar hari kan Abraham Lincoln.
Sakon bogi ya yi ikirarin cewa Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya mutu a harin jirgi mara matuki, amma binciken gaskiya ya tabbatar da cewa na raye.
Rahoton Hukumar leken asiri ta CIA ya nuna bayanan sirri sun taimaka wa Amurka da Isra’ila kashe jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei, a harin Tehran.
Rahotanni daga kafafen yada labarai na Iran sun tabbatar da mutuwar ’yar Ayatollah Ali Khamenei, mijinta da jikarsa a hare-haren Amurka da Isra’ila.
Isra'ila
Samu kari