Isra'ila
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ba kasashen Larabawa hakuri game da hare-haren da suka kai musu a yaki da Amurka da Isra'ila da aka shiga rana ta takwas.
Shugaba Bola Tinubu ya tura jakadu zuwa kasashen Iran da Isra'ila da suke gwabza yaki da juna. Salau Mohammed zai je Iran yayin da Nkechi Ufochukwu ta tafi Isra'ila.
Ministan tsaron Saudiyya, Khalid bin Salman ya zauna da shugaban sojojin Pakistan domin duba yadda za a magance hare-haren Iran a masarautar Saudiyya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an tattauna ta waya tsakanin Shugaba Vladimir Putin da takwaransa na Iran kan yakin da ke faruwa a Gabas ta Tsakiya.
Firaminiatan Qatar, Mohammed bin Abdulrahman bin Jassim Al Thani, da Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi sun yi magana ta waya jan hare-haren kasar.
Mayakan kungiyar Hezbollah sun yi arangama da dakarun sojojin kasar Isra'ila. Fadan da aka gwabza ya jawo an raunata wasu sojojin Isra'ila ciki har da dan Minista.
Shugaban Amurka, Donald J. Trump ya bayyana cewa mika wuya ba tare da sanya wasu sharudda ba ne kadai za su iya ceton kasar Iran da yaki da Amurka.
Jakadan Isra'ila ya yi gargaɗin cewa Iran na tallafa wa kungiyoyin ta'addanci a Najeriya. Isra'ila ta bayyana shirinta na tallafa wa Najeriya wajen yaƙar ta'addanci.
Rundunar sojojin Iran sun yi ikirarin kai hari kan wani jirgin yakik Amurka da na Isra'ila, alsun ci gaba da kai hare-hare yayin da aka shiga rana ta bakwai.
Isra'ila
Samu kari