Isra'ila
Kasar China ta gargadi kasashen Amurka da Isra'ila kan kai farmaki kan sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ta ce lamari na ja cikin gida.
Amurka ta nuna damuwa kan wasu hare-hare da Isra'ila ta kai kan kasar Iran. Hare-haren sun jawo alakar manyan kawayen guda biyu na iya samun matsala.
Sojojin ruwan Isra'ila sun kashe manyan kwamandojin IRGC guda 5 a wani otal a Beirut. Jami'an Iran sun fara tserewa daga Lebanon sakamakon barazanar Isra'ila.
A labarin nan, za a ji cewa mahukunta a kasar Isra'ila sun fara firgita a kan wani hari da Iran ta kai, inda ta ce an y i amfani da haramtaccen makami.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya tabbatar da tattaunawa da shugaban kasar Iran, Massoud Pezeshkian inda ya ce yana so a daina kai hari Gabas ta Tsakiya.
Gwamnatin Isra'ila ta sanar da mutuwar biyu daga cikin sojojinta a wani hari da aka kai musu a kasar Lebanon. Isra'ila ta shiga Lebanon ne bayan fara yaki da Iran.
Hezbollah ta kakkabo jirgin Isra'ila a Lebanon. Yara 180 sun mutu a harin makarantar Iran yayin da asarar rayuka ke ƙaruwa sosai da yakin ya shiga rana ta 10.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi magana kan tsayar da yaki da Iran a wata hira da aka yi da shi. Ya ce zai yi magana da Netanyahu kafin tsayar da yaki da Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya jaddada barazana ga sabon jagoran addini na Iran bayan kashe mahaifinsa, Ayatollah Ali
Isra'ila
Samu kari