Isra'ila
Kasar Spain ta yi Allah wadai da hare-haren Isra'ila da Amurka kan kasar Iran. Yayin da ake ci gaba da yakin, Spain ta janye jakadanta daga kasar Isra'ila.
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta iya gyara manufofin tattalin arziki idan rikicin Gabas ta Tsakiya ya tsananta, domin kare tattalin arzikin Najeriya
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ce idan ba a dauki matakin shawo kan yakik Iran da Amurka/Isra'ila ba, zai bazu a yankin Gabas ta Tsakiya.
Rundunar IRGC ta kasar Iran ta ba da sanarwar cewa ta kaddamar da hari mafi zafi kan Isra'ila tun farkon fara yaki. Ta bayyana cewa an kwashe sa'o'i ana kai hari.
A watan Yuni na shekarar 1967 dakarun kasar Isra'ila suka kai hari kan wani jirgin ruwan Amurka ta kashe sojoji da fararen hula 37 da jikkata mutum 171.
'Yan sandan kasar Birtaniya sun haramta zanga-zangar Al-Quds da ke goyon bayan Iran, suna bayyanawa game da barazanar rikici da ke tasowa a London.
Wasu rahotanni daga Iran da Isra'ila sun nuna cewa sabon jagoran addini na Iran, Mojtaba Khamenei ya samu rauni a kafa a harin da Amurka da Isra'ila suka fara kaiwa
Sojojin Isra'ila sun kashe limamin cocin Katolika, Pierre al-Rahi, a Lebanon. Fafaroma ya nuna alhini yayin da asarar rayukan fararen hula ke ƙaruwa.
A labarin nan, za a ji gwamnati ta dauki mataki yayin da farashin fetur ke tashin gwauron zabo a duniya, a yanzu Shugaba Bola Tinubu zai wadata kasa da CNG.
Isra'ila
Samu kari