Isra'ila
Sabon jagoran addini a Iran, Mojtaba Khamenei, ya sanar da tallafin kudi ga wadanda hare-haren suka shafa a jawabin farko tun bayan nadin sa mukamin.
Isra'ila ta hallaka kwamandan IRGC Abu Dharr Mohammadi a Beirut. Sojojin IDF na ganin kashe Mohammadi zai gurgunta ayyukan IRGC da Hezbollah a Lebanon.
Yakin Amurka da Isra'ila kan Iran ya jawo an raunata mutane da dama. A kasar Isra'ila an bayyana adadin mutanen da suka samu raunuka sakamakon hare-hare.
Rasha ta bukaci Amurka da Isra’ila su dakatar da hare-haren da suke kai wa Iran, tare da komawa kan tattaunawa domin rage tashin hankali a yankin Gabas ta Tsakiya
Rahoton leken asirin Amurka ya sake gano cewa duk da barin wutar da ake yi, har yanzu gwamnatin Musulunci ta Iran nan daram kuma tana da goyok bayan yan kasa.
A labarin nan, za a ji cewa wani bincike da aka gudanar ya tabbatar da cewa Amurka ce ta jefa bam a kan wasu dalibai da ke Iran bayan ya sha musanta hakan.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya koka cewa za su kashe kudi sosai a yakin da suka fara da Iran. Ya bayyana cewa yakin ya riga ya zama dole.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya kara jan kunnen Iran kan yunkurin dasa nakiyoyi a mashigar Hormuz da jiragen mai ke wucewa.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana cewa duk da an yi wa Iran illa a hare-haren da Amurka da Isra'ila suka kai, har yansu kasar na da sauran karfi.
Isra'ila
Samu kari