Isra'ila
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu na tsaka mai wuya da wata kotu ta ki yarda ta ɗage zaman sauraron shari'ar da ake tuhumarsa da karɓar na goro.
Iran ta kashe mutum shida, ta kama daruruwa bisa zargin suna yi wa Isra'ila leƙen asiri, lamarin da ya jawo martani daga ƙungiyoyin kare hakƙin bil'adama.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Isra'ial ta fito karara, tana bayyana yadda ta kitsa hallaka jagoran addini na Iran, Ayatollah Khamanei a yakinsu.
Yakin da aka kwashe kwana 12 ana yi tsakanin Iran da Isra'ila ya samo asali ne kan zargin shirin mallakar nukiliya wanda ake daukarsa a matsayin makami mai haɗari.
Alamu na nuna cewa jamhuriyar Musulunci ta Iran ta shammaci Amurka, ta kwashe duka na'urori da sindarin kera nukiliya tun kafin ta kai mata hari a cibiyoyi 3.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta cafke wasu mutane da take zargi suna mika muhimman bayanan kasar da rundunar tsaron Isra'ila a baya-bayan nan.
Kasar Iran ta yi magana kan ɓarnar da hare-haren Isra'ila suka yi mata inda ta ce yaki da Isra’ila ya jawo mummunar barna a cibiyoyin nukiliya na kasar.
Lauyan Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya roki kotu ta sake sanya lokacin gurfanar da shi duba da halin da ƙasar ke ciki bayan tsallake rikicinta da Iran.
A labarin nan, za a ji cewa shugabannin adawa a kasar Isra'ila sun nemi Donald Trump na Amurka ya bar kasarsu ta yi shari'a da Firayim Minista Benjamin Netanyahu.
Isra'ila
Samu kari