Isra'ila
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ja kunnen gwamnatin Amurka da kada ta kuskura ta yi tsaurin idon aika jiragen ruwanta su wuce ta mashigar Hormus.
Runduar Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) ta kai hari kan wani sansanin sojojin Amurka da ke Bahrain. IRGC ta kai harin ne a matsayin ramuwar gayya.
Malamin Musulunci, Sheikh Habibullah Adam ya ce rikicin Iran da Isra’ila na iya zama yaki na duniya na uku, tare da gargadi bayan kisan Ali Khamenei.
Birtaniya ta sahalewa Amurka ta yi amfani da sansanoninta biyu domin kare kanta daga hare-haren kasar Iran, jiragen Amurka sun fara sauka a wuraren.
Kasar Qatar ta bayyana cewa ha za ta yarda da irin hare-haren da Iran ke kai wa cikin yankinta ba, ta tura wasiku biyu ga Majalisar dinkin duniya.
Kasar Iran ta lalata na'urar radar ta kare makamai mai darajar miliyoyin daloli, ta bar gibin sa ido a yankin Gulf da ke shafar tsarin kariya Amurka.
Shugaban Majalisar dinkin Duniya, Antonio Guterres ya bayyana cewa idan ba a yi gaggawar shawo kan rikicin Gabas ta Tsakiya ba, zai iya fin karfin kowa.
Gwamnatin kasar Amurka ta amince da sayarwa Isra'ila makaman da za ta ci gaba da amfani da su wajen yakin da take yi. Gwamnatin ta tsallake majalisa.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ce kasarsa ba za ta taba mila wuya ga Amurka ko Isra'ila ba, ya ce sai dai makiya su mutu da wannan buri.
Isra'ila
Samu kari