Isra'ila
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya tura sakon jaje da ta'aziyya ga kagorn addinin Iran, Mojtaba Khamenei bisa kisan babban jagoran tsaro, Ali Larijani.
Jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei ya bayyana cewa ba za su bar kisan shahidai ya tafi a banza ba, duk masu hannu za su biya kuma za su dandana kufar su.
Rundunar sojojin kasar Isra'ila ta bayyana cewa ta kashe babban Minista a Iran. Rundunar ta bayyana cewa ta kashe Ministan leken asiri na Iran, Esmaeil Khatib.
Iran na ci gaba da harba makamai masu linzami kan Isra'ila. Makaman na Iran sun yi barna mai girma a wasu biranen da ke Isra'ila ciki har da birnin Tel-Aviv.
Gwamnatin China ta hannun ma'akkatar harkokin waje ta jadadda kudirinta na shiga tsakani domin kawo karshen fadan da ya barke tsakanin Amurka/Isra'ila da Iran.
Kafin a kashe shi, Ali Larijani ya gargaɗi Donald Trump cewa kisan shugabannin Iran zai sa al'ummar ƙasar su ƙara zage damtse wajen yakar makiyansu.
A labarin nan, za a ji cewa dubun wani dan leken asiri da keyi wa Isra'ila aiki a Iran ya shiga hannun mahukunta, an aika shi barzahu ana tsaka da yaƙi.
Hukumar IAEA ta ce an harba makami a tashar nukiliyar Bushehr a Iran baxana, babu barna da aka samu. Shugaban hukumar ya bukaci a yi taka-tsantsan yayin rikicin.
Mai alfarma Sarkin Musulmi a Najeriya ya yi Allah wadai da harin da Amurka da Isra'ila suka kai Iran a wata sanarwa da ya fitar kan duba watan sallah.
Isra'ila
Samu kari