Isra'ila
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce tattaunawar tsagaita wuta ba ta da amfani muddin babu tabbacin cewa ba za a sake kai hare-hare ba a kasar.
An shiga rudani kan batun mutuwar shugaban Majalisar tsaron Iran, Ali Larijani bayan sanarwar da Isra'ila ta fitar, an ga ya wallafa sako a shafinsa.
Isra'ila ta fito ta yi ikirarin yin barna ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ministan tsaron Isra'ila, Israel Katz, ya ce za su ci gaba da kai hare-hare a Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta sha alwashin saka kafar wando daya da Amurka game da batun kisan dalibai, musamman mata a kasar a yakin da ake gwabzawa.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya jaddada cewa kasar Isra'ila ba za ta yi amfani da makaman nukiliya ba a kan Iran a yakin da suke gwabzawa a Gabas ta Tsakiya.
Rundunar sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya ta sanar da cewa sama da sojojin amurka 200 Iran ta jikkata a yakin da suke a kasashe bakwai da suka hada da Saudiyya.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya yi martani game da kalaman Shugaban Amurka Donald Trump kan cewa an neman a yi sulhu.
Shugaban Amurka, Donald J. Trump ya yi ikirarin cewa hare-haren da suka kai tare da Isra'ila, ya zama ajalin jagororin kasar Iran kusan gaba daya.
Babban jami'in tsaron Iran, Ali Larijani, ya aika da sako ga kasashen Musulmi kam yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya. Ya jefa musu tambayoyi masu zafi.
Isra'ila
Samu kari