Isra'ila
Jagoran yan adawa a Isra'ila, Yair Lapid ya zargi Firyim minista, Benjamin Netanyahu da jefa Isra’ila cikin matsalar tsaro mai tsanani yayin da ake yaki.
A labarin nan, za a ji cewa wasu rahotanni daga Yammacin duniya na zargin ƙasar Rasha da agaza wa Iran a yakin da ta ke yi da Amurka da Isra'ila.
Yayin da ake ci gaba da yaki tsakanin Iran da Isra'ila, jami’an Rasha sun isa Amurka domin tattaunawa, karo na farko tun bayan takaddamar yakin Ukraine.
Sojojin Amurka sun kwashe yanasu-yanasu sun bar sansanoninsu zuwa otal-otal a Gabas Ta Tsakiya sakamakon luguden wutar Iran, yayin da Tehran ke farautar su.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan batun tattaunawa da Iran kan yakin da ake yi. Trump ya ce Iran na tsoron tattaunawa da Amurka.
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya gargadi cewa yakin Iran na jefa Gabas ta Tsakiya cikin mummunan rikici wanda ya jawo asarar dukiyoyin al'umma.
Sojojin Isra'ila sun gwabza fada da mayakan kungiyar Hezbollah a kasar Lebanon. Daya daga cikim sojojim ya mutu har lahira yayin da wasu suka jikkata.
Rundunar tsaron Isra'ila (IDF), ta bayyana cewa ta hallaka daya daga cikin manyan kwamandojin Iran. Isra'ila ta hallaka kwamandan sojojin ruwa na rundunar IRGC.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gargadi masu tattaunawa daga Iran su dauki batun yarjejeniya da muhimmanci cikin gaggawa domin samun zaman lafiya.
Isra'ila
Samu kari