Isra'ila
Harin jiragen Iran ya lalata masana'antar tace ruwan sha da matatar mai a Kuwait, lamarin da ke barazana ga kashi 90 na ruwan sha da tattalin arzikin ƙasar.
Rahotanni daga Lebanon sun nuna cewa jirgin yaki mata matuki na Isra'ila ya afkawa musulmai bayan idar da sallah a wani masallaci a Kudancin Lebanon.
Ma'aikatar lafiya ta Isra'ila ta fitar da adadin mutanen da suka samu raunuka sakamakon hare-haren Iran. Ta ce mutane sama da 100 sun jikkata a hare-haren.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar IRGC da ke Iran ta ce ba za ta nade hannayenta tana kallon Amurka na luguden wuta a kan muhimman wurare a kasar ga.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran ta kaddamar da rukuni na 91 na hare-hare kan biranen Isra'ila. Ta ce hare-haren sun yi barna mai girma.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya bukaci babban hafsan rundunar sojin kasa, Janar Randy George, ya yi murabus yayin rikicin da ake yi da Iran.
Rundunar sojojin Iran ta kaddamar da hare-hare kan sansanin sojojin sama na Amurka. Sansanin sojojin yana dauke da jiragen yakin Amurka da ake amfani da su.
Sojojin Isra'ila sun kakkabo makami mai linzami da aka harbo daga Yemen a yau, yayin da hare-haren Iran suka jikkata mutane a Kudus da sauran birane yau.
Rundunar dakarun juyin juya halin Musulunci ta Iran ta kaddamar da hare-hare masu zafi kan Amurka da Isra'ila yayin da ake ci gaba da yaki a Gabas ta Tsakiya.
Isra'ila
Samu kari