Isra'ila
Shugaban Majalisar Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya ce duk da niyyar sulhu, ƙasarsa ba ta da cikakken amincewa da ɓangaren da suke tattaunawa da shi.
Kasar Turkiyya ta soki Benjamin Netanyahu kan kalaman da ya yi wa Recep Tayyip Erdogan, tana mai cewa ba shi da halacci ko darajar koyar da kowa.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci jami’an tattalin arziki su samar da matakan rage radadin da rikicin Gabas Ta Tsakiya ke jawo wa rayuwar ‘yan Najeriya.
Tawagar Amurka da ta Iran sun fara tattaunawa domin duba hanyoyin da za a bi wajen tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin da duka jima suna yi.
Mataimakin shugaban ƙasa na farko na Iran, Mohammad Reza Aref, ya ce sakamakon tattaunawar Islamabad zai dogara gaba ɗaya kan fifikon kasar Amurka.
Rahoton leken asirin Amurka ya ce gwamnatin China na shirin taimakon kasar Iran da makamai. Kasar China ta yi martani, inda ta karyata ikirarin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatoci da ƴan majalisa na daga cikin manyan ƴan siyasa a Amurka da me adawa da Trump ya fara yaƙi da lashe mutKe a Iran.
Shugaban Amurka ya gargadi Benjamin Netanyahu kan cigaba da kai hare-hare kasar Lebanon bayan sulhu da Iran. Ya yi haka ne saboda gargadin da Iran ta yi.
Majalisar dokokin Iran ta gabatar da sabon daftarin doka domin tsara yadda za a sarrafa mashigar Hormuz, inda ake sa ran za a kaɗa ƙuri'a mako mai zuwa.
Isra'ila
Samu kari