Isra'ila
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya ja kunnen shugabannin kasar Iran. Peye Hegseth ya kuma nuna cewa Amurka da lalata karfin soja na kasar Iran.
Shugaban kasar Lebanon ya ƙi amince wa da tayin tattaunawa da Netanyahu, inda ya ce babu tattaunawa har sai an tsagaita buɗe wuta tsakanin kasashen biyu.
A labarin nan, za a ji cewa an samu ƙaruwar masu adawa da yadda Amurka ke taimaka wa Isra'ila da bama-bamai da sauran makaman kare dangi a yaki da Falasdinu.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Italiya ta dauki mataki game da alakar soja tsakaninta da Isra'ila wanda aka kulla tun a shekarar 2006 saboda yakin Lebanon.
Kasar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa a binciken farko da ta yi, ta gano cewa ta yi asarar akalla Dala biliyan 270 a yakinta da hadin gwiwar Amurka da Isra'ila.
Sanata Bernie Sanders ya sha alwashin hana sayarwa Isra'ila makaman Amurka a wani zaman da majalisar kasar za ta yi. Ya ce Isra'ila ta yi kisan kare dangi.
A labarin nan, za a ji cewa kasari Isra'ila na kara hangen yadda za ta fara mayar da hankali a kan Turkiyya bayan Iran a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pazeshkian ya ce bin tsarin kasa da kasa daga bangaren Amurka ne kadai zai bada damar warware matsalar Gabas ta Tsakiya.
An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin da ake yi tsakanin Amurka, Isra'ila da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya.
Isra'ila
Samu kari