Isra'ila
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da kara wa'adin tsagaita wuta da Iran yayin da aka gaza zama a Pakistan domin neman cimma yarjejeniya a karo na biyu.
Daya daga cikin manyan kwamandojin Iran, Janar Majid Mousavi, ya gargadi masana’antun man fetur a yankin Gulf na iya zama cikin hari idan rikici ya sake ɓarkewa.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya tuna da dan uwansa da ya rasa ransa a lokacin yaki. Benjamin Netanyahu ya ce yana matukar kewarsa.
Kasar Iran ta sanar da cewa jirgin ta dauke da man fetur ya wuce ta kusa da tekun Oman inda gwamnatin Donald Trump ta jibge sojoji domin hanata sakat.
Alakar Isra'ila da kasashen Turai na kara kamari kan kai hare-hare Lebanon, Gaza da yakin Iran. Kasashen Spain, Slovenia da Ireland sun mika bukatar hakan ga EU.
Zababben Firaministan kasar Hungary, Péter Magyar, ya yi alkawarin cafke Firaministan kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu saboda umarnin ICC kan kisan 'yan Gaza.
An hango wani sojan Isra'ila dauke da guduma yana da ruguza mutum-mutumin Yesu Almasihu a kasar Lebanon. Mutane da dama sun soki Ira'ila da sojanta.
A labarin nan, za a ji cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara jan kafa kan halartar zaman sulhu da Amurka a Pakistan duk da Donald Trump ya tura tawaga.
Tsohuwar 'yar takarar shugaban kasar Amurka ta jam'iyyar Democrat, Kamala Harris, ta bayyana dalilin da ya sanya Donald Trump ya fara yaki da Iran.
Isra'ila
Samu kari