Malamin addinin Musulunci
Basarake a yankin Yarabawa da ke sarautar Iwo a jihar Osun, Oba Abdulrasheed Akanbi, ya ce babu gwamnati da za ta hana kotun Shari'a a Kudu maso Yamma.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano ya taya Buhari Sunusi Idris murna bisa nasarar lashe gasar Alkur'ani ta ƙasa da kashi 98.2. An ba Buhari kyautar kujerar aikin Hajji.
Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya soki zarge-zargen da Shugaban Nijar, Abdourahamane Tchiani ya yi inda ya ce zai iya yin kuskure a maganganunsa.
Sheikh Abubakar Baban Gwale ya fallasa sharrin da yake kunshe cikin kudirin haraji, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ‘yan majalisar tarayya.
Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya gargadi masu neman raba kan ‘yan Najeriya da Nijar. Shehin ya na cikin manyan malaman addinin musulunci da ake tunkaho da su.
Duk da korafe-korafe da ake yi kan kafa kotunan Shari'ar Musulunci, an yada idiyon Sheikh Dawood Malaasan da ya jawo cece-kuce a jihohin Yarbawa.
Malamin adinin musulunci a Najeriya, Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya samu karin matsayi zuwa Farfesa daga jami'ar Bayero ta Kano a yau Juma'a.
Shugaba Bola Tinubu ya yi sallar Jumu’a a masallacin Lekki inda Sheikh Ridhwan Jamiu ya yi addu’a domin nasararsa tare da kira gare shi da ya kasance mai adalci.
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta addinin musulunci (MURIC) ta ce bai dace jami'an gwamnati su rika kalamai a kan addinin musulunci ba tare da ilimi ba.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari