Malamin addinin Musulunci
Wani malamin Musulunci, Dr Dauda Awwal ya fito da sabuwar fassarar Kur'ani da harshen Yarabanci, Turanci mai dauke da rubutun Larabci da Romanci na farko a duniya.
Kotu a Ilorin ta yanke wa Malam Abdulrahman hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kisan Hafsoh Lawal, ta kuma wanke wasu mutum hudu da ake zargi da hannu a kisan.
An samu rarrabuwar kawuna game da yafewa Muhammdu Buhari, tun ranar da ya rasu wasu suka ce sun yafe hakkinsu kuma suka yi masa addu'ar samun rahama.
Sheikh Bello Yabo ya bukaci ShugabaTinubu da ya karbo dukiyar da aka sace a mulkin marigayi Buhari, yana mai cewa yanzu babu uzurin jin kunyar kowa.
Malamin Musulunci, Sheikh Bello Aliyu Yabo ya shawarci masu mulki su tuba kafin mutuwa, yana sukar wadanda ke neman a yafe wa marigayi Muhammadu Buhari
Shugaban majalisar malaman kungiyar Izala a Jekadafari Kudu a jihar Gombe, Sheikh Imam Shu'aibu Ahmad ya rasu bayan fama da doguwar rashin lafiya a asibiti.
Kungiyar Limamai da Alarammomi ta Ogun ta nuna damuwa kan hana zirga-zirga da ake shirin kakabawa a Ikolaje da Idiroko saboda jana’izar sarki da ya rasu.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Dr Muhammad Abubakar da aka fi sani da Dr Dalha Konduga ya rasu a jihar Borno. Malamin ya rasu bayan rashin lafiya.
Malaman addinin Musulunci sun kafa sabuwar kungiyar addinin Musulunci bayan Izala da Darika da ake da su. Kungiyar za ta rika ayyukan addinin Islama.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari