Malamin addinin Musulunci
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II ya bayyana gobe Laraba, 28 ga watan Mayu, 2025 a matsayin 1 ga watan Dhul Hijjah, 1446H.
Hukumomin ƙasar Saudiyya su sanar da ganin jinjirin watan Babbar Sallah yau Talata, sun ce alhazai za su yi hawan Arfah ranar Alhamis, sallah ranar Juma'a.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da Sheikh Saleh bin Abdullah Al Humaid a matsayin limamin Arafa da zai yi huduba wa miliyoyin musulman duniya a Namira.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya fitar da sanarwa cewa za a fara duba watan sallar layya a ranar Talata, 27 ga Mayu, 2025. Za a duba jinjirin watan a sassan Najeriya.
Sheikh Ibrahim Ɗahiru Usman Bauchi ya jagoranci tawagar 'yan Darikar Tijjaniyya zuwa gidan gwamnatin jihar Katsina domin yi wa gwamna Radda ta'aziyya da addu'a.
Sarkin Musulmi a Najeriya, Sultan Sa'ad Muhammad Abubakar ya yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda yake karfafa zaman lafiya tsakanin addinai.
Rahotanni sun ce wasu matasa a garin Toro a jihar Bauchi sun fusata inda suke ihu ga Sanata Shehu Buba bisa abin da suka kira rashin tabuka komai.
Sheikh Musa Assadus Sunnah ya yi magana a bidiyo inda ya ƙaryata rahoton kama yan uwan Ado Aliero a Saudiyya inda ya ce babu wata hujja da ke nuna suna da alaƙa.
A wannan labarin, za ku ji cewa wasu matasa sun kashe Alaramma Jabir Lawan a Kano yayin haramtacciyar kilisa, yan sanda sun ce an kama wasu da ake zargi.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari