Malamin addinin Musulunci
Mai Alfarma Sarkin Muaulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya bukaci daukacin musulmi au fara suba jaririn watan Rabi'ul Awwal daga gobe Asabar.
Yayin da aka kulla alaka tsananin Najeriya da Isra'ila, malaman Musulmi a Ibadan sun gudanar da zanga-zangar lumana, suna adawa da hakan a Ibadan da ke Oyo.
Malamin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya lissafa abubuwa bakwai da idan mace ta aikata za su kara mata daraja a idon duniya a kodayaushe.
Mahaddacin Kur'ani a daga Najeriya a jihar Kano ya zamo na uku a gasar Kur'ani da aka yi a kasar Saudiyya. Buhari Sanusi Idris ya samu kyautar Naira miliyan 163.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Jabir Sani Mai Hula ya yi bayani kan hukuncin yin sallah dauke da riga mai hoton yan siyasa, yan kwallo ko malamai a Musulunci.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bukaci jami'an tsaro su yi amfani da fasaha wajen kama wadanda suka kashe masallata a wani masallaci suna sallah a jihar Katsina.
Yayin da ake yada batun cewa Bello Turji ya shirya ajiye makamansa, Sheikh Murtala Bello Asada ya samu damar tattaunawa da kasurgumin dan bindigar kan lamarin.
Sheikh Murtala Bello Asada ya sake yin tone-tone, ya soki masu fakewa da sulhu da ‘yan ta’adda, ya tabbatar da cewa an yaudare da karya yayin zama da yan bindiga.
Sheikh Dr Jamilu Yusuf Zarewa na jami'ar ABU ya bayyana wuraren da saurayi ya kamata ya kalla a jikin macen da ya kamata ya aura a addinin Musulunci.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari