Malamin addinin Musulunci
Shugaban majalisar malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce zai yi takarar gwamnan Kano karkashin jam'iyyar ADC. Ya yi magana kan hadakar yan adawa a 2027.
Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya bayyana matsayarsa game da maganar sulhu da yan bindiga inda ya yi watsi da tattaunawa da su, yana mai cewa Musulunci ya umurci a yake su.
Kasurgumin dan ta'adda, Bello Turji ya tabbatar da cewa ana tattaunawa zaman lafiya a Zamfara, ya soki Sheikh Murtala Asada kan abin da ya kira karyar da yake yi.
Shugaban kungiyar Izala na karamar hukumar Argungu, Sheikh Umar Abubakar Kokoshe ya rasu. Sheikh Isa Ali Pantami ya sanar da rasuwar Malam Saleh Isah a Gombe.
Masoyan Farfesa Isa Ali Pantami sun kare mai gidansu bayan Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya soki tsohon ministan kan rashin taimakon limamai.
Mai fashin baki kan lamuran tsaro, Alhaji Sani Shinkafi ya ce tattaunawar da aka yi da Bello Turji ba ta da amfani, inda ya bayyana ta a matsayin rashin adalci.
Yayin da ake maganar haɗaka da Bello Turji, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya bayyana damuwa kan yadda ta'addanci ke kara ta'azzara musamman a yankin Arewa.
Jagoran 'yan ta'adda, Bello Turji ya sanar da ajiye makamai bayan zaman sulhu da aka yi da shi a Zamfara. Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah ne ya sanar da haka.
Babban malamin Musulunci a Kaduna, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya sake bayyana damuwa kan ta'addanci yana mai jaddada yin sulhu da su Bello Turji.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari