Malamin addinin Musulunci
Dr Ibrahim Jalo Jalingo a bukaci gwamna Radda ya shirya mukabala da dan kala kato, Yahaya Masusuuka kamar yadda aka yi da Abduljabbar a Kano lokacin Ganduje
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa matashin malami, Isma’il Maiduguri daga jihar Borno, ya tsira daga mummunan hatsarin mota a hanyar Maiduguri.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana alhini kan rasuwar Sheikh Modibbo Dahiru Aliyu Ganye wanda ya rasu a ranar Laraba a Adamawa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da wurin alwala na zamani da nadaki 50 ciki har da na manyan baki a masallacin Sultan Bello da ke garin Kaduna.
Yayin da ake zargin kafa masana'atar fim, Sheikh Adamu Muhammadu Dokoro ya yi gargadi ga gwamnatin jihar Gombe, ya ce fina-finai ba sa gyaran tarbiya.
Kungiyar matasan Kiristoci ta yi fatali da dokar haramta wa'azi a jihar Niger tana cewa kwata-kwata ba ta dace ba, tana nuna wariya, kuma zalunci ce.
Rundunar yan sandan jihar Oyo ta damke wani malami da ake zargin yana dauke da naman mutum a jihar Oyo, an fara gudanarda bincike don gano gaskiya.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na jihar Kwara ya yi jimami bisa rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci na Ilorin, Sheikh Hamzah Ariyibi, wanda ya yi fice.
Sheikh Isa Ali Pantami ya tura sakon ta'aziyya ga iyalai da al'ummar Musulunci kan babban rashin malamin addini, Sheikh Ahmad Aladesawe da ya rasu a jiya.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari