Malamin addinin Musulunci
Yayin da ake shirin nada sabon Sarkin Ibadan a jihar Oyo, kungiyar MURIC ta yi Allah wadai kan saka Juma'a ta karshen watan Satumba a matsayin ranar da za a yi bikin
Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari ya musanta rahoton da ake yadawa cewa na nada shi daya daga cikin limaman ka'abah inda ya jaddada cewa kwata-kwata ba gaskiya ba ne.
Mataimakin gwamnan Kano, Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ziyarci shugaban Malaman Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir kan rasuwar Saidu Hassan Jingir a Filato.
Rikicin addini ya barke a Bangladesh wanda ya yi sanadin mutuwar wani, ‘yan sanda sun fara farautar masu tsattsauran ra’ayi bayan sun tono kabarin malami Nurul Haque
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya jagoranci sallar Juma'a a wani masallaci da kwamishinan ilimin jihar Dr. John D.W. Mamman da Kirista ne ya gina.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa jita-jitar da ake yadawa cewaGwamna Umaru Bago ya hana malamai wa'azi sai sun mallaki lasisi ba gaskiya ba ne.
Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto za ta karrama Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dakta saboda hidimar addini da al'umma da ya ke bayarwa a Najeriya.
Gwamnatin jihar Neja ta kafa dokar hana wa'azi ba tare da lasisi ba. Ana bukatar kowane malami ya nemi izini daga hukumar kula da addini kafin cikar wata biyu.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ta ayyana ranar Juma'a 5 ga watan Satumba, 2025 a matsayin ranar hutun Maulidi na bana a Najeriya.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari