Malamin addinin Musulunci
A shekarar 2026, ana hasashen fara azumi a watan Fabrairu yayin da aka fara azumi a 2025 a Maris. An gano dalilan da ke sanya kwanakin fara azumi ke sauyawa.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bukaci a fita duba watan Ramadan 2026 a ranar Talata 17 ga Fabrairun shekarar 2026.
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan, ya raba buhuna 17,000 na shinkafa, gero da sukari ga al’ummar Yobe domin tallafa musu a Ramadan.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya kaddamar da sabon masallaci a Legas, ya sanya masa sunan mahaifiyar Tinubu, Abibatu Mogaji.
Ana hasashen Sheikh Isa Pantami na zawarcin kujerar gwamnan Gombe a 2026. Legit Hausa ta yi nazari kan wasu abubuwa 3 da suka jawo Pantami ya fuskanci sukar jama'a.
Babban mai bada fatawar kasar Australia ya sanar da Alhamis a matsayin ranar fara azumin watan Ramadan na shekarar 2026. Wata bazai bullo ranar Talata ba.
Kotun Koli ta Ƙasar Saudi Arabia ta bukaci al'ummar Musulmai su fara duba jinjirin Ramadan a yammacin Talata, 29 Sha’aban 1447H domin tabbatar da ganinta.
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai mummunan hari gidan Limamin JIBWIS na Digare, Imam Abubakar Muhammad Digare, inda suka yi garkuwa da iyalansa.
Malamin Musulunci Ustaz Alkali Abubakar Salihu Zaria ya soki Naja'atu Mohammed kan kalamanta kan Sheikh Pantami, yana mai kare alherinsa ga al'umma da siyasa.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari