Kungiyar Shi'a
Yayin da ake ci gaba da yaki tsakanin Iran da Isra'ila, jami’an Rasha sun isa Amurka domin tattaunawa, karo na farko tun bayan takaddamar yakin Ukraine.
Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya gargadi cewa yakin Iran na jefa Gabas ta Tsakiya cikin mummunan rikici wanda ya jawo asarar dukiyoyin al'umma.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gargadi masu tattaunawa daga Iran su dauki batun yarjejeniya da muhimmanci cikin gaggawa domin samun zaman lafiya.
Hukumar DSS na zargin 'yan Najeriya 3 da leken asiri yayin da ake yakin Iran da Isra'ila, wani shaidan hukumar, ya ce sun taimakawa Jamhuriyar Musulunci.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zargi ‘yan adawa da kokarin rage tasirin nasarar soji a yakin Amurka da Isra’ila da Iran da ake yi a Gabas ta Tsakiya.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi martani da shirin zaman lafiya na Shugaba Donald Trump na Amurka, ta ce ita ce za ta yanke lokacin ƙarshen yaƙi.
Harin Amurka da Isra'ila a makaranta a Iran ya ja hankalin Majalisar Dinkin Duniya inda ta ce za ta gudanar da muhawara ta gaggawa kan harin da aka kai.
Kasar Iran ta gargadi Amurka kan tura karin sojoji Gabas ta Tsakiya, tana cewa tana sa ido sosai kan dukkan motsin rundunar yayin da ake ci gaba da yaki.
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskiy ya ce kasarsa ta samu hujja karara cewa Rasha na bai wa Iran bayanan sirri, lamarin da zai kara tsawaita rikicin.
Kungiyar Shi'a
Samu kari