Kungiyar Shi'a
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gargadi China cewa za ta fuskanci manyan matsaloli idan ta aika makamai zuwa Iran a yayin rikicin da ake yi a yankin.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya ce ƙasarsa a shirye take ta shiga tsakani domin samar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya yayin da rikici ke ƙaruwa.
Shugaban Majalisar Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya ce duk da niyyar sulhu, ƙasarsa ba ta da cikakken amincewa da ɓangaren da suke tattaunawa da shi.
Firayim Ministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya jaddada cewa ƙasarsa za ta ci gaba da yaƙi da Iran da ƙawayenta, yana mai cewa gwamnatinsa ba za ta ja da baya ba.
Iran ta musanta rahotannin da ke cewa jiragen ruwan kasar Amurka sun ratsa mashigar Hormuz, tana mai cewa babu wani jirgin Amurka da ya bi ta yankin.
Mataimakin shugaban ƙasa na farko na Iran, Mohammad Reza Aref, ya ce sakamakon tattaunawar Islamabad zai dogara gaba ɗaya kan fifikon kasar Amurka.
Majalisar dokokin Iran ta gabatar da sabon daftarin doka domin tsara yadda za a sarrafa mashigar Hormuz, inda ake sa ran za a kaɗa ƙuri'a mako mai zuwa.
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya umurci fara tattaunawar zaman lafiya da Lebanon cikin gaggawa, ciki har da batun kwance damarar kungiyar Hezbollah.
Kungiyar Shi'a
Samu kari