Kungiyar Shi'a
An karyata rahoton cewa rundunar sojojin Najeriya ta harbo jirgin yaki mara matuki na Iran a Sokoto, bincike ya tabbatar da cewa labarin karya ne.
Zanga-zangar Shi'a ta barke a jihohi 8 na Najeriya saboda kisan jagoran addinin Iran Khamenei. 'Yan sanda sun tsaurara tsaro yayin da jama'a ke sukar matakin.
Kasar Isra’ila ta kaddamar da sababbin hare-hare a birnin Tehran da ke Iran da Beirut bayan rikicin da ya biyo bayan harin Amurka da Isra’ila kan Iran.
Gwamnatin Amurka ta gargadi 'yan kasarta game da yawo ko ina a Najeriya bayan wata zanga-zangar 'yan Shi'a a wasu jihohin Najeriya yayin yaki da Iran.
Kasar Saudiyya ta sanar da cewa ta tare makaman roka na Iran da aka harba domin kai hari filin jirgin Riyadh da sansanin Prince Sultan wanda ya tayar da hankali.
Hukumomi a Amurka sun tabbatar da cewa wasu sojojin kasar uku sun mutu a hare-haren Iran, biyar sun jikkata, sai dai an musanta jita-jitar hari kan Abraham Lincoln.
Shugaban Muslunci na Iran, Khumeinei ya gana da akalla shugabannin Afrika 10 kan muhimman abubuwan da suka shafi ci gaban kasashen da ke tasowaa tsawon mulkinsa.
Kasar Iran ta sanar da nada wanda zai jagoranci kasar na wucin gadi bayan mutuwar jagora Khumeinei kamar yadda rahoton da muke samu ya bayyana yau.
Sakon bogi ya yi ikirarin cewa Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya mutu a harin jirgi mara matuki, amma binciken gaskiya ya tabbatar da cewa na raye.
Kungiyar Shi'a
Samu kari